BREAKING: Babbar Mota Ta Bi Ta kan Mutane a Wurin Taron Addini, Mutane Sun Mutu a Gombe

Babbar motar dakon kaya ta markaɗe mutane har lahira a wurin taron bikin ista a karamar hukumar Billiri a jihar GombeRundunar ƴan sanda ta tabbatar da mutuwar mutum biyar a hatsarin, wasu da dama sun samu raunuka an garzaya da su asibitiGwamna Muhammad Inuwa Yahaya ya yi alhinin…

Babbar Mota Ta Bi Ta kan Mutane a Wurin Taron Addini, Mutane Sun Mutu a Gombe …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment