Rahotanni sun bayyana cewa, akalla kimanin mutum takwas (8) ne suka gamu da ajalinsu yayin da karin wasu da dama suka samu raunuka, sakamakon fashewar nakiyar da ake zargin an binne a hanyar Maiduguri zuwa Damboa.
Ana kyautata zaton Boko Haram ne suka dasa bam din a hanyar, wacce…
Bam Ya Halaka Mutum 8, Ya Jikkata Wasu Da Dama A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>