BREAKING: Boko Haram Sun Hallaka ‘Yan Zaman Makoki 7, Sun Jikkata Wasu A Borno

Aƙalla mutane bakwai ne suka rasu, wasu kuma suka jikkata bayan da Boko Haram suka kai wa masu zaman makoki hari a garin Kopl, da ke ƙaramar hukumar Chibok a Jihar Borno.

Harin ya auku ne da misalin ƙarfe 6 na yammacin ranar Litinin, lokacin da mutanen garin suka taru don yin zaman…

Boko Haram Sun Hallaka ‘Yan Zaman Makoki 7, Sun Jikkata Wasu A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment