BREAKING: Boko Haram Ta Kashe Sojoji A Wani Sabon Hari A Borno

Wasu ake zargin ‘yan Boko Haram ne sun kai hare-hare a wasu sansanonin soji a Jihar Borno, inda suka kashe sojoji da dama tare da jikkata wasu.

Hare-haren sun faru ne a sansanin soji da ke Wajirko a Damboa da kuma sansanin Wulgo a Gamboru Ngala da yammacin ranar Litinin.

Rahotanni…

Boko Haram Ta Kashe Sojoji A Wani Sabon Hari A Borno …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment