Jami’ar Bayero ta Kano (BUK), ta ƙaddamar da sabon shafin yanar gizo da zai bai wa ɗalibai damar duba sakamakon jarrabawarsu kai-tsaye.
Wannan tsari zai sauƙaƙa wa ɗalibai a harkar karatunsu.
Sanarwar ƙaddamar da shafin ta fito ne daga Shugaban Sashen Hulɗa da Jama’a na…
BUK Ta Ƙaddamar Da Shafin Intanet Da Ɗalibai Za Su Ke Duba Sakamakon Jarrabawa …C0NTINUE READING HERE >>>>