BREAKING: Burnley Da Leeds United Sun Dawo Gasar Firimiya Lig 

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Burnley United tare da takwararta ta Leeds United sun samu nasarar dawowa gasar Firimiya bayan samun nasara a mabanbantan wasannin da suka buga.

Burnley ta doke Sheffield United da ci 2-1 da yammacin yau domin samun wannan nasarar, hakazalika Leeds United…

Burnley Da Leeds United Sun Dawo Gasar Firimiya Lig  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment