Manoman Tumatir a Jihar Kano, na ci gaba da fuskantar barkewar annobar cutar da ke lalata Tumatirin da suka shuka.
Cutar, wadda a turance ake kira da ‘Tuta Absoluta’, ta shafe shekaru tana lalata gonakin da aka shuka Tumatir.
Duk da kokarin da cibiyoyin bincike kan amfanin gona…
Cutar Da Ke Kassara Gonakin Tumatir Ta Sake Bulla A Jihar Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>