Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ce ba zai shiga kawancen ‘yan adawa da Atiku Abubakar ke jagoranta ba a siyasanceWani saƙo da ya bazu ya yi zargin cewa Buni da wasu gwamnoni hudu na APC sun shirya sauya sheka zuwa PDP kafin 2027Daraktan yaɗa labarai, Mamman Mohammed, ya karyata…
Da Gaske Gwamnonin APC 5 Za Su Koma Tafiyar Atiku? Gwamna Buni Ya Yi Magana …C0NTINUE READING HERE >>>>