Tun daga ranar 10 ga watan Afrilu, kasar Sin ta fara karbar karin harajin kwastam na kaso 84 bisa dari kan kayayyakin da ake shigowa da su kasar daga kasar Amurka, domin mai da martani ga kasar Amurka ganin yadda take kara haraji kan kayayyakin da ake shigar da su kasar daga kasar…
Daidaitaccen Tunanin Sin Shi Ne Dabarar Fuskantar Da “Haukar Amurka” …C0NTINUE READING HERE >>>>