‘Yan sandan Ekiti sun kama wata dalibar jami’a, Helen Kayode bisa zargin yin garkuwa da kanta don kawai ta debe wa saurayinta kewaDalibar ta aika wa ‘yar uwarta saƙon ƙarya cewa an yi garkuwa da ita, amma bincike ya nuna ta kwana tare da saurayinta a Ado-EkitiKwamishinan ‘yan sandan…
Dalibar Jami’a a Najeriya Ta Yi Garkuwa da Kanta, Ta Kwana a Dakin Saurayinta …C0NTINUE READING HERE >>>>