Dan wasan gaban Manchester United da ke zaman aro a kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa, Marcus Rashford ya na ganin da wuya ya sake buga wa Manchester United wasa karkashin jagorancin kocin kungiyar na yanzu Ruben Amorim, duk da kuma yace ba za a yi gaggawar yanke shawara…
Dalilin Da Zai Iya Hana Ni Sake Bugawa Manchester United Wasa …C0NTINUE READING HERE >>>>