BREAKING: Dalilin Tinubu na Shafe Kwanaki 59 a Paris a Lokuta 8 da Ya Kai Ziyara Faransa

Shugaba Bola Tinubu ya shafe akalla kwanaki 59 a birnin Paris na Faransa, a ziyarce-ziyarce takwas, tun bayan hawansa mulki a ranar 29 ga Mayu, 2023.

Sani Hamza, kwararren edita ne a fannin nishadi, al’amuran yau da kullum da kuma siyasa. Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida

Dalilin Tinubu na Shafe Kwanaki 59 a Paris a Lokuta 8 da Ya Kai Ziyara Faransa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment