Shugaban PDP na riƙo, Umar Damagum, ya bayyana cewa makomar kasar nan na hannun ‘yan Najeriya, musamman a lokacin zaben 2027 Damagum ya yi kira ga masu zaɓe su yi amfani da 2027 wajen rama abin da gwamnatin APC ta yi masu, na jefa su a cikin kunci da wahalaKan sauya shekar jiga-jigan…
Damagum: Shugaban PDP Ya Fadi Gwagwarmayar da za a Yi a Zaben 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>