Dan asalin Jihar Kano, Dakta Mubark Mahmud, PhD, wanda yake zaune a kasar Faransa, ya kirkiro wata dabarar auna tsayin bishiyu, wanda a halin yanzu an sanya wa manahjar suna “Mahmud Method.”.
An saka a manhajar M-Tree da jami’o’i a Faransa ke amfani da ita wajen auna tasayin…
Dan Asalin Jihar Kano Ya Kafa Tarihin Kirkirar Manhaja Mai Auna Tsayin Bishiya A Faransa …C0NTINUE READING HERE >>>>