Kungiyar Shugabannin Arewa (NEF) ta zargi Shugaba Bola Tinubu da nadin mukaman gwamnati ba tare da daidaito tsakanin yankunan Nijeriya ba, wanda ta ce yana fifita yankin Kudu maso Yamma a kan sauran yankuna shida na kasar.
Mai magana da yawun kungiyar, Farfesa Abubakar Jiddere, a cikin…
Dattawan Arewa Sun Zargi Tinubu Da Nuna Wariya A Nade-Naden Mukamai …C0NTINUE READING HERE >>>>