Ɗan wasan tsakiyar Belgium, Kevin De Bruyne, ya bayyana cewa zai bar Manchester City a ƙarshen wannan kakar wasa, bayan shafe shekaru 10 yana taka leda a ƙungiyar.
Ɗan wasan mai shekaru 33, ya ce kwantiraginsa zai ƙare a bana, kuma lokaci ya yi da zai bar Etihad Stadium.
Tun daga…
De Bruyne Zai Bar Manchester City A Ƙarshen Kakar Wasanni …C0NTINUE READING HERE >>>>