Dele Momodu ya ce sauya sheka da Ifeanyi Okowa ya yi daga PDP zuwa APC ba don jama’a ba ne, sai don son kai da neman wata dama Dan siyasar ya bayyana cewa siyasar Najeriya ta lalace, inda babu kishin kasa ko akida, sai neman kudi da mukami kawai Momodu ya karyata jita-jitar cewa Atiku…
Dele Momodu Ya Fito da Bayani kan Rade Radin Komawar Atiku APC …C0NTINUE READING HERE >>>>