Kungiyar JIBWIS ta bayyana rashin amincewarta da umarnin kotun ECOWAS na gyara dokar batanci ga fiyayyen halittaJIBWIS ta jaddada cewa dokar batanci da aka samar a jihar Kano tana da tushe har a cikin kundin tsarin mulkin NajeriyaTa ce sassa na 38(1) da 4(7) suna bai wa jihohi damar…
Dokar Batanci: Izala Ta Fadi Matsayarta bayan Hukuncin Kotun ECOWAS …C0NTINUE READING HERE >>>>