BREAKING: Duk da Halin da Katsina Ke Ciki, Sarkin Daura Ya Fadi Abin da Ya Fi Ta’addanci Illa

Sarkin Daura a jihar Katsina Alhaji Faruq Umar-Faruq ya bayyana abin da ya fi ta’addanci muni saboda illa ga muhalliYa bayyana cewa majalisar masarautar Daura na daukar matakai kan sare itatuwa a matsayin babban laifi mai tsananin hukunci, domin kare rayuwa da muhalliDaraktan Hukumar…

Duk da Halin da Katsina Ke Ciki, Sarkin Daura Ya Fadi Abin da Ya Fi Ta’addanci Illa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment