BREAKING: Duk da Rashin Sanin Makomarsa, Sarki Sanusi II Ya Sake Nadin Sarauta a Kano

Duk da jiran shari’a a kotu, Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya sake yin nadin sabuwar sarauta a jihar KanoSanusi II ya naɗa Alhaji Bashir Yusuf Madaki a matsayin sabon Dagacin Garin Kenfawa da ke cikin Garun Mallam a jihar KanoSanarwar da aka wallafa a shafin Sanusi II Dynasty a…

Duk da Rashin Sanin Makomarsa, Sarki Sanusi II Ya Sake Nadin Sarauta a Kano …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment