Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga, ya bayyana cewa burin Atiku Abubakar na siyasa ya fara dusashewa bayan wasu ‘yan PDP sun koma APCYa ce manyan abokan tafiyarsa sun fara juya masa baya, ciki har da tsohon gwamnan Delta, Ifeanyi Okowa da suka yi takara tare a zaben 2023Fadar shugaban…
Fadar Shugaban Kasa Ta Ragargaji Atiku, El Rufa’i kan Hadakar Kifar da Tinubu …C0NTINUE READING HERE >>>>