An fara ganin hotunan kamfen ɗin Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, domin takarar shugabancin ƙasar nan a shekarar 2027 a sassa daban-daban na birnin Bauchi.
Hotunan masu taken “Kaura for President 2027,” kuma an manna su a wurare masu muhimmanci kamar, sandunan wutar…
Fastocin Takarar Shugaban Ƙasa Na Gwamnan Bauchi Sun Bayyana …C0NTINUE READING HERE >>>>