BREAKING: Gamayyar Kungiyoyin Seyi Tinubu (STSG) Na Shirin Gangamin Taronta Na Kasa

Hon. Sanusi Ibrahim Yaro, Darakta Janar na Gamayyar kungiyoyin Seyi Tinubu na kasa (STSG), ya bayyana cewa; nan ba jimawa ba, za su yi gangamin taronsu na kasa baki-daya.

“Za mu yi wannan gangamin taro ne, domin sake tabbatar da samun nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu a karo na biyu,…

Gamayyar Kungiyoyin Seyi Tinubu (STSG) Na Shirin Gangamin Taronta Na Kasa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment