A ranar Talatar da ta gabata ne gobara ta kama wani sabon dakin kwanan ɗalibai mata da aka gina a jami’ar jihar Sokoto, lamarin da ya tsorata al’ummar jami’ar.
Gobarar wadda ta tashi da misalin karfe 3:30 na rana, ta kona ɗaukacin ginin da aka gina kwanan nan domin magance…
Gobara Ta Ƙone Sabon Ginin Ɗakunan Kwanan Ɗalibai Mata Na Jami’ar Sokoto …C0NTINUE READING HERE >>>>