BREAKING: Gobara Ta Ƙone Shaguna 12 A Kasuwar Siminti Ta Oyo

A ƙalla shaguna 12 sun ƙone ƙurmus sakamakon gobarar da ta tashi da daddare a Agodi Gate, birnin Ibadan, babban birnin Jihar Oyo. Lamarin ya faru ne a daren Alhamis a ginin Block A  na kasuwar Siminti ta Mayegun, Araromi, kamar yadda hukumar kashe gobara ta Jihar Oyo ta…

Gobara Ta Ƙone Shaguna 12 A Kasuwar Siminti Ta Oyo …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment