BREAKING: Gobara Ta Tashi A Barikin Sojoji A Borno, Bama-bamai Sun Fashe

Hukumomi a Jihar Borno sun tabbatar da cewa gobara ta tashi a rumbun ajiye makamai na barikin sojoji da ake kira Giwa Barracks da ke Maiduguri.

Gobarar ta tashi ne da misalin ƙarfe 10:30 na dare a ranar Laraba.

Wannan gobara ta haddasa fashe-fashe da ƙara mai tsanani, wanda ya jefa…

Gobara Ta Tashi A Barikin Sojoji A Borno, Bama-bamai Sun Fashe …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment