BREAKING: “Guguwar Tinubu”: Kakakin Majalisar Dokoki da Ƴan Majalisa 21 Sun Fice daga PDP zuwa APC

A hukumance, Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Delta, Rt. Hon Emomotimi Guwor, mstaimakinsa da ƴan Majalisa 20 sun fice daga PDP zuwa APCHon. Guwor ne ya karanta wasikun ƴan Majalisa 21 da ta shi a zamansu na yau Talata, 6 ga watan Mayu, 2025 a birnin AsabaYa ce da wannan ci gaban, a…

“Guguwar Tinubu”: Kakakin Majalisar Dokoki da Ƴan Majalisa 21 Sun Fice daga PDP zuwa APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment