BREAKING: Gwamna Bala Ya Yi Alhinin Rasuwar Yariman Bauchi, Garba Muhammad Sambo

Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad ya miƙa saƙon ta’aziyyarsa ga iyalan marigayi Hakimin Pali kuma Yariman Bauchi, Alhaji Garba Muhammad Sambo. Ya kuma jajanta wa masarautar Bauchi da ma jihar Bauchi bisa wannan rashin.

 

Yariman Bauchi ya rasu ne a ranar Talata a asibitin koyarwa…

Gwamna Bala Ya Yi Alhinin Rasuwar Yariman Bauchi, Garba Muhammad Sambo …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment