BREAKING: Gwamna Buni Zai Yi Tattaunawar Kai Tsaye Ta Farko Da Al’umma

A wani gagarumin mataki na ji kai tsaye daga bakin al’umma, Gwamnan jihar Yobe zai gudanar da tattaunawar kai tsaye da jama’a, a ranar Dimokuradiyya ta 29 ga Mayu, domin bai wa jama’a damar tuntubar ayyukan da gwamantin Mai Mala Buni ta aiwatar tare da manufofi da alkawuran da…

Gwamna Buni Zai Yi Tattaunawar Kai Tsaye Ta Farko Da Al’umma …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment