BREAKING: Gwamna Inuwa Ya Bayar Da Gudunmawar Naira Miliyan 10 Ga Iyalan Wadanda Hatsarin Ista Ya Rutsa Da Su A Gombe

Gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya, ya bayar da gudummawar kudi naira miliyan 10 ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a hatsarin da ya afku ga ‘yan bikin Ista (Easter) a karamar hukumar Billiri.

 

LEADERSHIP ta rahoto cewa, wani direban babbar mota ya kutsa cikin gungun mabiya…

Gwamna Inuwa Ya Bayar Da Gudunmawar Naira Miliyan 10 Ga Iyalan Wadanda Hatsarin Ista Ya Rutsa Da Su A Gombe …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment