Gwamna Umar Namadi, FCA wanda Jaridar LEADERSHIP ta karrama shi a matsayin Gwarzon Gwamnan Shekarar 2024, hakika ya nuna kwarewa duba da irin rawar da ya taka tun bayan da ya karbi ragamar jagorancin jihar a shekarar 2023.
Salon shugabancinsa irin wanda ba a saba ganinsa ba wajen…
Gwamna Umar Namadi Ya Dauki Matakan Kai Jihar Jigawa Babban Matsayi …C0NTINUE READING HERE >>>>