BREAKING: Gwamna Zulum Ya Ƙaddamar Da Aikin Gina Titi Da Gadar Sama Ta Huɗu A Borno 

Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya kaddamar da aikin gina titi mai tsawon kilomita 7.1 daga shataletalen Terminus zuwa Molai, tare da aikin ginin gadar sama, wadda ita ce gadar sama ta hudu a jihar, da za ta ratsa Post Office da ke cikin birnin Maiduguri, a ranar…

Gwamna Zulum Ya Ƙaddamar Da Aikin Gina Titi Da Gadar Sama Ta Huɗu A Borno  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment