BREAKING: Gwamnan Delta Oborevwori Ya Fice Daga PDP Zuwa APC

Gwamnan jihar Delta, Rt. Hon. Sheriff Oborevwori ya sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC.

 

An sanar da sauya shekar ne bayan wani taron sirri da aka yi a ranar Laraba a gidan gwamnati da ke Asaba ta hannun babban sakataren yada labaran gwamnan, Sir Festus…

Gwamnan Delta Oborevwori Ya Fice Daga PDP Zuwa APC …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment