BREAKING: Gwamnan Edo Ya Dakatar Da Sarki Saboda Matsalar Tsaro A Yankinsa

Gwamnan Jihar Edo, Sanata Monday Okpebholo, ya dakatar da Dokta George Oshiapi Egabor, Okumagbe na Masarautar Uwano da ke Agenebode, a Ƙaramar Hukumar Etsako ta Gabas, saboda yawaitar sace mutane da kashe-kashe a yankinsa.

Dakatarwar ta fito ne ta bakin Babban Sakataren Yaɗa Labaran…

Gwamnan Edo Ya Dakatar Da Sarki Saboda Matsalar Tsaro A Yankinsa …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment