BREAKING: Gwamnan Edo Ya Ziyarci Sanata Barau Kan Kisan Yan Arewa 16

Gwamnan Jihar Edo, Monday Okpebholo, ya kai ziyara ga Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, domin nuna alhini kan kisan gilla da aka yi wa matafiya dyan Arewa a Uromi. Harin da aka kai a ranar Alhamis ya haifar da mutuwar mafarauta da ke kan hanyar zuwa bikin…

Gwamnan Edo Ya Ziyarci Sanata Barau Kan Kisan Yan Arewa 16 …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment