Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya amince da sauya wa sakatarorin dindindin guda 25 ma’aikatu a fadin jihar.
Sauye-sauyen dai, na da nufin karfafawa tare da inganta ayyukan gwamnati a jihar.
An umurci sakatarorin da sauyin ya shafa da su kammala aikin mikawa da karbar ragamar…
Gwamnan Sokoto Ya Amince Da Sauya Wa Manyan Sakatarori 25 Ma’aikatu A Jihar …C0NTINUE READING HERE >>>>