BREAKING: Gwamnati Ta Ayyana 18 Da 21 Ga Afrilu A Matsayin Hutun Esta

Gwamnatin Tarayya ta sanar da cewa Juma’a, 18 ga watan Afrilu, da Litinin 21 ga watan Afrilu, 2025, za su kasance ranakun hutun bikin Esta.

Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo ne, ya bayyana hakan a madadin Gwamnatin Tarayya.

Ya taya dukkanin Kiristoci murnar bikin…

Gwamnati Ta Ayyana 18 Da 21 Ga Afrilu A Matsayin Hutun Esta …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment