Gwamnatin Kano ta kashe sama da Naira biliyan uku domin daukar nauyin jarrabawar WAEC, NECO, NABTEB Za ta aiwatar da haka ne bayan 75% na daliban da suka rubutu jarrabawar tantancewa da ake kira ;qualifying’ sun yi nasaraGwamnati ta ce wannan na daga cikin matakan dokar ta bacin ilimi…
Gwamnati Ta Kashe N3bn don Biyawa Daliban Kano Kudin WAEC da Wasu Jarrabawa …C0NTINUE READING HERE >>>>