Gwamnatin tarayya ta bai wa kamfanin gina hanyoyi na ‘Infiouest Construction Company’ wa’adin watanni 14 da ya tabbatar ya kammala rukunin aiki na biyu na titin naira biliyan 777 da ya tashi daga Abuja ya nufi Kaduna ya wuce Zariya.
Gwamnatin tarayya dai ta hannanta kwangilar…
Gwamnati Ta Ware Wata 14 Don Kammala Aikin Hanyar Abuja Zuwa Zariya …C0NTINUE READING HERE >>>>