BREAKING: Gwamnati Za Ta Inganta Wuraren Tarihi Domin Nishadantarwa A Duk Jihohin Nijeriya 

Gwamnatin tarayya ta bayyana aniyar samar da ‘Renewed Hope Cultural Villages’ a dukkan jihohin kasar nan 36 domin bunkasa al’adun gargajiya na Nijeriya.

 

‘Renewed Hope Cultural Villages’ shiri ne da zai farfado da muhimman wuraren tarihi na al’ada a duk fadin Jihohi 36 na…

Gwamnati Za Ta Inganta Wuraren Tarihi Domin Nishadantarwa A Duk Jihohin Nijeriya  …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment