Gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da wasu sabbin dokokin kare muhalli da nufin magance yawaitar gurɓata muhalli a fadin jihar.
Kwamishinan muhalli da sauyin yanayi a jihar, Dakta Dahir Hashim ne ya bayyana hakan jim kadan bayan mika sabbin dokokin tsarin ga sakataren gwamnatin…
Gwamnatin Kano Ta Fidda Sabbin Dokoki Domin Yaƙi Da Gurɓata Muhalli …C0NTINUE READING HERE >>>>