BREAKING: Gwamnatin Kano Ta Hana Tallace-tallacen Magungunan Gargajiya A Fina-finai Da Kan Tituna

Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano ta bayar da umarnin dakatar da duk wani tallace-tallacen magungunan gargajiya a fina-finan Hausa da masu tallar magunguna a lasifa a kan tituna.

 

Jami’in yada labarai na hukumar, Abdullahi Sani Sulaiman, wanda ya bayyana hakan a cikin wata…

Gwamnatin Kano Ta Hana Tallace-tallacen Magungunan Gargajiya A Fina-finai Da Kan Tituna …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment