Gwamnan Jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya sanar da wasu canje-canje masu muhimmanci game da yadda ake gudanar da ayyukan aikin hajja a jihar.
Ya bayyana cewa yanzu ba za a amince da jami’an da ba su kware ba wurin rakiyar mahajjata a kasa mai tsarki.
Sanarwa ta zo ne bayan…
Gwamnatin Katsina Ta Sauya Masu Yi Wa Alhazai Hidima A Saudiyya …C0NTINUE READING HERE >>>>