Gwamnan jihar Neja, Umaru Mohammed Bago, ya sanya dokar hana fita daga karfe 6 na yamma zuwa 6 na safe a Minna babban birnin jihar, sakamakon yawaitar hare-hare da kashe-kashen da ake yi a birnin.
A cewar gwamnan, an takaita zirga-zirgar babura da masu tuka keke napep a tsakanin karfe…
Gwamnatin Neja Ta Saka Dokar Zama A Gida A Minna …C0NTINUE READING HERE >>>>