Gwamnatin jihar Sakkwato ta siyawa ‘yan gudun hijira gidan din-din na Naira miliyan 100 a cikin birnin jihar domin inganta jin daɗi da walwalarsu.
Kwamishinan yaɗa labarai, Sambo Bello Danchadi ya bayyana cewar sabon muhallin ya kasance mazaunin da ‘yan gudun hijira suke zaune…
Gwamnatin Sakkwato Ta Siyawa ‘Yan Gudun Hijira Gidan Miliyan 100 …C0NTINUE READING HERE >>>>