Ƙungiyar Gwamnonin Nijeriya (NGF), ta bayyana damuwarta kan sabon rikici da ya ɓarke a wasu yankunan Jihar Filato, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane da dama tare da jikkata wasu.
A cikin wata sanarwa da shugaban ƙungiyar kuma gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya…
Gwamnonin Nijeriya Sun Nuna Damuwarsu Kan Kashe-kashen Mutane A Filato …C0NTINUE READING HERE >>>>