BREAKING: Gwamnonin PDP Sun Ƙalubalanci Hukuncin Tinubu A Kotun Ƙoli

Gwamnonin jam’iyyar PDP sun shigar da kara a gaban kotun koli inda suke kalubalantar ayyana dokar ta-ɓaci a jihar Ribas da shugaba Bola Tinubu ya yi.

 

A ranar 18 ga watan Maris ne shugaban kasar ya ayyana dokar ta-ɓaci, inda ya yi ikirarin sashe na 305(5) na kundin tsarin mulkin…

Gwamnonin PDP Sun Ƙalubalanci Hukuncin Tinubu A Kotun Ƙoli …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment