Tsohon mai ba shugaban ƙasa shawara, Dr Hakeem Baba-Ahmed, ya buƙaci Tinubu da ya hakura da takara a 2027 domin bai wa sababbin hannu damar jagoranciYa ce hakan zai ba Tinubu damar kafa kyakkyawan tarihi, yana mai gargadin cewa tsunduma cikin siyasar 2027 a yanzu na iya hana nasarar…
Hakeem Baba Ahmed: Dalilan da Ya Kamata Su Hana Tinubu Takara a 2027 …C0NTINUE READING HERE >>>>