Ministan Ma’aikatar Bunkasa Kiwon Dabbobi ta Kasa, Idi Mukhtar Maiha, ya yi kira ga matasan kasar nan da su rungumi damar da ke cikin fannin kiwon dabbobi.
Mukhtar, ya alakanta fannin a matsayin mafita kan danyen man fetir, inda ya ce; fannin kiwon dabbobin, na taimakawa wajen samar da…
Hikimar Gwamnatin Tarayya Ta Zuba Dala Biliyan 74 A Fannin Kiwon Dabbobi …C0NTINUE READING HERE >>>>