BREAKING: Hisbah A Katsina Ta Musanta Zargin Cin Zarafin Wata Budurwa A Wani Faifan Bidiyo

Hukumar Hisbah ta jihar Katsina ta musanta zargin da ake yi wa jami’anta na cin zarafin wata budurwa mai suna Hauwa’u Lawal, wanda ya kai ga karya mata kafa kamar yadda wani faifan bidiyo da ke yawo a kafafen sada zumunta ke bayyanawa.

 

A wani taron manema labarai da aka gudanar…

Hisbah A Katsina Ta Musanta Zargin Cin Zarafin Wata Budurwa A Wani Faifan Bidiyo …C0NTINUE READING HERE >>>>

Leave a Comment